Kalmar vespa ta Samo asali Daga wasp Wanda shine kwaron Da ya bayyana a hoton qasa kasancewa shi ainayin scooter yayi kama Da kwaron .
A hausance Kuma Idan akace wasp ana nufin zanzaro Shima Bayan bahaushe ya Kalli kwaron Da Kuma yanayin tsukewar qugun qwaron!
A hausance zanzaro shine mutum yasaka qananun Kaya sai ya saka rigar acikin wandon! Zanzaro"
A shekara ta 1946 aka Fara qirqirar Vespa A qasar Italy Wanda Kuma Kalmar vespa" Italian word ce ta samo asali Daga Sunan wasp Wanda wani qwarone bansan sunansa Da Hausa ba! Sbd kamancecinya Da vespa yake Da kwaron Sai ake Kiran scooter Da vespa!
Acikin dabi'a irin ta vespa shine is very friendly Yana Da matuqar shiga Rai Da Kuma dadin sarrafawa!
Yana Da qarfi Da Kuma dadin yin parking Wanda zaka Iya parking Na vespa Kuma kayi kashingide akansa.
Advantages Na vespa Idan akayi Ruwan zaiyi wahala wani yabataka Ko Kuma kabata wani Da chabi, vespa akwai dadin Tuki musamman Da dare,
Vespa Yana Da lower centa of gravity Wanda zaiyi wahala kafadi dashi ba kamar lifan ba Wanda Ko Yaya Kansa yayi rawa zaka Iya faduwa sbd gravity zai jaka zuwa qasa
Ana Iya doguwar tafiya akan vespa misali kamar Daga Kano zuwa Jigawa Ko Kano zuwa Kaduna, vespa yanada maintenance sosai Wanda duk tsufansa zaka Iya dawo Da kayanka Sabo fill , Idan kanada vespa zaka Iya Yimasa penti Na dukkan Kalar Da take burgeka hasali Yan Mata Suna son vespa
Kada a manta qaunata Da vespa tasa Naga yakamata nayi Dan qaramin fundamental akansa!
Comments
Post a Comment