Barkanku da kasancewa da wannan shaf na mujallarhausa mai albarka, Ayau mun kawo muku hanyar da zaku hada sabulun wanki cikin sauki domin taimakama al’umma musamman matasan mu hausawa. su samu aikin yi Kuma har ila yau zamuyi bayani gamsashe akan inda zaka samu sinadaran da zaka hada sabulun ka cikin hanya mai sauki. Tsokaci Game da Sabulun Wanki Kamar yadda kowa dai ya sani ana amfani ne da shi wajen yin wanki, kuma shi na amfanin kullum ne lokacin sanyi ne koko a lokacin zafi duk ana amfani da sabulu don a wanke kaya domin ba mai bukatar kazanta. Sinadaran da ake hadawa da...